Bola Tinubu
Shugaba Tinubu ya ce yana cikin koshin lafiya kuma a shirye yake ya ci gaba da aiki bayan dawowarsa Najeriya daga hutun aiki na makonni huɗu a Turai.
APM ta bukaci Bankin Duniya da sauran masu ba da lamuni na kasa da kasa su dakatar da duk wata bukatar rance daga gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu.
Shugaban jam'iyyar APC na Edo, Jarrett Tenebe, ya ce jam’iyyar za ta yi duk mai yiwuwa domin samun kuri’u miliyan 2.5 ga Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Shugaban APC, Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa Arewa na iya fuskantar ƙarin talauci da koma baya ga ayyukan ci gaba idan Tinubu bai samu wa’adi na biyu ba.
Mako biyu bayan sace limaman Juma’a shida a jihar Zamfara, iyalansu na ƙoƙarin biyan N30m domin ganin an sako su daga hannun ’yan bindigan da suka sace su.
Shugaba Bola Tinubu ya kawo ƙarshen hutun aikinsa a Turai, ya bar Paris zuwa Najeriya, inda zai fara da Lagos domin halartar bikin tunawa da MKO Abiola.
Kotun tarayya da ke Abuja ta saka ranar 13 ga Oktoban 2026 domin ci gaba da sauraron shari'ar da Atiku Abubakar ya shigar da shugaba Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, ya yi zargin cewa Shugaba Bola Tinubu na kwance yana samun kukawar likitoci a asibiti a Faransa.
Dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya caccaki shugaba Bola Ahmed Tinubu kan ciwo bashin dala biliyan 1.5 daga bankin duniya domin wasu ayyuka.
Bola Tinubu
Samu kari