Bola Tinubu
Shugabannin APC sun bukaci Nyesom Wike ya koma jam’iyyar a hukumance idan yana goyon bayan Tinubu, yayin da wasu jihohi suka yi watsi da Rainbow Coalition.
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan wakiltar Shugaba Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya na 81 a New York na Amurka.
Sanata Olusola Adeyeye ya ce Bola Tinubu zai yi nasara a Kudu maso Yamma a zaɓen shugaban ƙasa na 2027, yana mai cewa APC za ta lashe zaɓe da gagarumin rinjaye.
Gwamnatin Tarayya ta fara neman rancen dala biliyan 1.5 domin wasu ayyuka daga Bankin Duniya yayin da bashin Najeriya ya kai N166.79tn a Yunin 2026.
Matasa a Jega da ke jihar Kebbi sun lalata fastocin shugaban kasa Bola Tinubu da Gwamna Nasir Idris yayin wata zanga-zanga da aka gudanar a garin.
Shugaban APC a Imo ya shawarci Nyesom Wike da ya shiga jam'iyyar APC kai tsaye. Austin Onyedebelu ya zarge shi da amfani da Rainbow Coalition don farfado da PDP.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya kara mafi karancin albashi, yana mai cewa N70,000 ya rasa daraja saboda tsadar man fetur da rayuwa.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce Tinubu yana lafiya kuma yana hutun aiki a Turai, tana mai cewa fasaha na ba shi damar gudanar da ayyuka duk da rashin kasancewarsa Abuja.
Shugaban kasae Najeriya Bola Tinubu ya sake dage dawowarsa daga Turai, inda aka ce zai koma kasar a ranar Talata bayan sauya jadawalin tafiyarsa.
Bola Tinubu
Samu kari