Bola Tinubu
Sojojin Najeriya sun fara karɓar sabon albashin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da shi, wanda ya ƙaru da kashi 30 zuwa 80 bisa matsayi.
Ma’aikatan gwamnati sun fara yajin aikin gargadi na kwana uku kan tsadar rayuwa, inda suka nemi rage farashin fetur zuwa N500 da tallafin albashi.
Fasto Ekong Ituen ya yi hasashen cewa Nyesom Wike zai iya zama shugaban Najeriya ko mataimakinsa, yayin da yake tallafa wa Bola Tinubu a zaɓen 2027.
An gano cewa wasiƙun da ake yaɗawa wai Bola Tinubu ya roƙi Donald Trump da Majalisar Ɗinkin Duniya kan zargin shugaban Najeriya a Amurka duka karya ne.
Wasu direbobin Keke Nape da suka zabi Bola Tinubu suna cizon yatsa, yanzu sun ce TinubuMustGo. Abin da ya fi damun su shi ne yadda fetur ya tashi zuwa kusan N1500.
Shugaba kuma wanda ya kafa The Alternative Movement, Segun Sowunmi, ya bukaci ’yan Najeriya su yi watsi da jita-jitar da ake yadawa kan lafiyar Shugaba Bola Tinubu.
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya yi kira da a ƙara yaƙi da cututtukan zuciya, gano su da wuri da kuma faɗaɗa damar samun magani domin ceton rayuka.
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya kalubalanci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan shirin tallafin kudi na CCT, wanda ake raba wa mutane N75,000.
Gwamnatin Bola Tinubu ta sake gudanar da bikin ranar ’yancin kai ba tare da faretin sojoji ba, karo na biyu a jere, yayin da ba a bayyana takamaiman dalilin hakan ba
Bola Tinubu
Samu kari