Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta samu nasarar kawo karshen sabanin da ya ratsa a tsakanin ma'aikatan mai da Matatar Dangote.
Shugaba Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana cewa ya yi kokarin rubuta littafi a baya amma bai samu nasara ba. Ya fadi haka ne yayin kaddamar da littafi a Imo.
Shugaba BolaTinubu ya sake magana kan halin kunci inda ya ce cire tallafin mai ba abu ne mai sauki ba, amma wajibi ne domin ceto tattalin arzikin Najeriya.
A labarin nan, za a ni yada Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda Najeriya ta fara samun sauki bayan matsalolin da kasar ta fuskanta.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce babu wani kisan kiyasin addini da ake yi a Najeriya, ya ce duk irin jita-jitar da ake yadawa karya ce don ta da hankula.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta gaza magance matsalar tsaro a Najeriya. Ya bukaci kifar da Tinubu a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda hadimin Shugaban Kasa, AbdulAziz AbdulAzizi ya dura a kan hadakar 'yan adawa da shirin da su ke yi gabanin zaben 2027.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa 'yan kasa jawabi a yau Laraba 1 ga watan Oktoban 2025 domin murnar ranar samun 'yancin kai bayan shekara 65.
Majalisar Dattawa ta amince da kasafin Naira biliyan 140 ga hukumar NCDC don manyan ayyuka da gudanarwa a Abuja da jihohi shida na Arewa ta Tsakiya.
Bola Tinubu
Samu kari