Bola Tinubu
Kungiyar matasan Arewa ta AYA ta yi zargin cewa wasu manyan yan siyasa sun fara kulla-kulla domin ganin an sauke manyam hafsoshin tsaron kasar nan.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da sabuwat tashar talabijin da za a rika kallo kyauta domin bunkasa fasahar zamani. Ta samar da tashohi sama da 100 na kyauta.
Yan majalisar wakilan tarayya na jam'iyyun adawa sun bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci kasar nan yadda ya kamata ko ya yi murabus.
Ma'aikatar kudi ta tarayya ta musanta labarin cewa gwamnatin Tinubu na shirin dora karin haraji a harkokin sadarwa da man fetur, ta ce labarin ba gaskiya ba ne.
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da daukar matasa 1,000 a matsayin masu gadin dazuzzuka a Katsina domin taimakawa hukumomin tsaro wajen yaki da ‘yan bindiga.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya soki wasu gwamnonin APC da ake zargi sun yi ƙoƙarin cire Hope Uzodimma daga shugabancin kungiyar gwamnonin jam'iyyar.
Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin tallafin noman damina na 2026, inda manoma 50,000 za su samu tallafin takin mai rahusa a dukkan shiyyoyin Najeriya shida.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fara shari'a a zagayen na biyu kan fiye da mutum 600 da ake zargi da ta’addanci a kotunan birnin tarayya da ke Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari