Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci a binciki shugaban kasa Bola Tinubu da dukkan ministocinsa kan zargin mallakar takardun bogi.
Farfesa Mahmood Yakubu ya kusa kammala wa'adinsa a shugabancin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). An yi duba kan wadanda za su maye gurbinsa.
Bankin AfDB zai sake ba Najeriya rancen dala miliyan 500 a matsayin kashi na biyu rancen dala biliyan 1 don tallafawa sauye-sauyen tattalin arzikin kasar nan.
Ana hasashen Bola Tinubu zai nada sabon shugaban INEC bayan Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana dalilin ajiye mukaminsa na shugaban hukumar a jiya Talata.
Tinubu ya ki sanya hannu kan da dokoki biyu da majalisa ta amince da su, yana mai cewa suna da kura-kurai da suka sabawa dokokin kudi da haraji na gwamnati.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da barin Farfesa Yakubu mukamin shugaban INEC bayan karewar wa’adinsa na biyu tun da ya hau kujerar a 2015.
Ministan Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Nnaji, ya yi murabus bayan an zarge shi da amfani da jabun takardun makaranta da NYSC, Tinubu ya karɓi murabus din ministan.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya kwararo yabo ga uwargidan shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu. Ya ce tana nunawa jihar Plateau kauna sosai.
Shugaban hukumar zaben Najeriya watau INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya tabbatar da sauka daga mukaminsa, tare da mika ragamar mulki ga shugabar riko.
Bola Tinubu
Samu kari