Bola Tinubu
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa ya kafa kwamiti mai dauke da mutum 11 wanda zai jagoranci sabon tsarin da za a fitar a lasar nan na shekaru masu zuwa.s
Matashin dan siyasa, Khamis Musa Darazo ya soki masu zagin Sheikh Sani Yahaya Jingir, yana mai cewa rashin tarbiyya da jahilci ne ke jawo irin wannan hali.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci EFCC ta tura kudaden da aka kwace, ribar hannun jari da ba a karba ba da kudaden dormant zuwa NELFUND domin tallafa wa ilimin dalibai.
Ministan kudi, Taiwo Oyedele ya ce cire tallafin man fetur ya samar wa Najeriya Naira tiriliyan 15.8 tsakanin Yuni 2023 da Disambar shekarar 2025.
A labarin nan za a ji tsojon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ganin dama gwamnatin tarayya ta yi aka bar Accord ta yi nasara a Osun.
A wata hira da aka yi da shi, Ayo Fayose ya ce Peter Obi nagari ne amma ba shi da damar cin zaben 2027 saboda rabuwar kan 'yan hamayya mai hana nasara.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu zama da shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa game da wasu gidaje.
Shugaba Tinubu ya bukaci jam’iyyun siyasa su guji tashin hankali, kalaman kabilanci da addini, tare da mayar da hankali kan manufofi a zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta ce za a ga salo da dabaru wajen tabbatar da cewa an samu abin da ake nema a zaben 2027 mai zuwa.
Bola Tinubu
Samu kari