Bola Tinubu
Fadar Shugaban Kasa ta zargi Atiku Abubakar da yin siyasa da batun dawo da tallafin man fetur, tana mai cewa ya ba ‘yan Najeriya bayanai masu karo da juna.
Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin tarayya ta bayyana yadda ta kashe kudaden da aka samu bayan cire tallafin man fetur, yana kuma kalubalantar a bincike shi.
Atiku Abubakar ya ce zargin sace dala $16bn wayau ne na ɓoye gaskiya kan kuɗin cire tallafin fetur. Ya ƙalubalanci a bincike shi idan ana da huja.
Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da N600bn wajen tallafa wa gidaje masu rauni sama da miliyan 10 cikin shekaru uku, in ji Minista Jin Lai, Bernard Doro.
Sarkin Daura ya nada Folashade Tinubu-Ojo Jakadiyar Kasar Hausa, yayin da Hannatu Musawa ta zama Mairamar Kasar Hausa a wani bikin gargajiya a Katsina.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya gargadi jam’iyyun adawa cewa ba za su iya kayar da Tinubu a 2027 ba sai sun hada kai cikin ingantacciyar kawance.
Bello Matawalle ya kaddamar da kungiyar ‘Tinubu Again’ da nufin tara kuri’u sama da miliyan 20 domin Bola Tinubu da ’yan takarar APC a zaben 2027.
Atiku Abubakar ya ce yana fafatawa da wadanda ya kira barayi, tare da sake tabbatar da cewa zai dawo da tallafin man fetur idan ya lashe zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta ce Bola Tinubu ya fi Obasanjo, Yar’Adua, Jonathan da Buhari aiki, yayin da Felix Morka ya kare manufofin tattalin arzikin gwamnatin.
Bola Tinubu
Samu kari