Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauye-sauye a hukumar raya yankin Kuduu maso Gabas na Najeriya (SEDC). Ya kori shugaba da wasu daraktocin hukumar.
Ministan tsaron Najeriya, Mohammad Badaru, ya yi magana kan zama ministan tsaro a gwamnatin Bola Tinubu. Ya ce kokarin da ya yi a gwamnan Jigawa ya taka rawa.
Mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo da Fatima Umaru Shinkafi a matsayin shugabar hukumar bunƙasa harkokin haƙar ma'adanai watau SMDF, PAGMI.
A ranar Juma'a Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da yin nadin mukamai. An amince da nadin mukamai a hukumar da aka kawo domin cigaban Kudu maso gabas a Najeriya.
An nada shugabannin wasu hukumomin gwamnatin tarayya. Mai taimakawa shugaban kasa wajen yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar da sanarwa.
Yayin da ake ta yada rade-radin za a kafa sansanin sojojin Faransa a Najeriya, rundunar tsaro ta musanta labarin, ta fadi yarjejeniyar da Bola Tinubu ya yi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika saƙon ta'aziyya ga iyalan Marigayi Sheikh Muyideen Bello, wanda Allah ya yi ma rasuwa ranar Juma'a a Ibadan.
Najeriya da Faransa sun kulla yarjejeniyar hako ma'adanai. Hakan ya jawo shakku ga yan Najeriya domin jin tsoron Faransa za ta iya jawo matsalar tsaro a Arewa.
Matasan Arewa sun ce ba dai-dai ba ne sukar Barau I Jibrin. Mataimakin shugaban majalisa ya na shan suka a kan goyon bayan kudirin harajin Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari