Bola Tinubu
Hamshakin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa majalisar zartarwa da Bola Tinubu ne za su tsayar da farashin litar mai daga matatarsa.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabuwar dokar kara harajin VAT ga majalisar tarayya. Kwamitin shugaban kasa ne ya tsara daftarin karin harajin zuwa 10%.
A wannan labarin gwamnatin tarayya ta musanta cewa ita ce ta umarci kamfanin mai na kasa (NNPCL) da ya kara kudin man fetur zuwa Naira 1000 zuwa sama.
Bayan rasuwar mahaifiyar marigayi tsohon shugaban kasa, Umaru Musa Yar'Adua, Bola Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayiya Hajiya Dada a jihar Katsina.
Andrew Wynne, dan ƙasar Burtaniya da rundunar yan sandan kasar nan ta ce ta na nema ruwa a jallo ya musanta zargin da hukumomin Najeriya ke yi masa.
Gwamnonin Arewa sun fitar da matsaya kan matsalar tasro domin kawo karshen yan bindiga da suka addabi yankin. Gwamna Inuwa Yahaya ne ya yi bayani.`
Tsohon gwamnan Rivers wanda ya rike mukamin Minista a mulkin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi ya yi martani bayan yada jita-jitar cewa yana nadamar shiga APC.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, Kungiyar League of Northern Democrats da Mallam Ibrahim Shekarau ke jagoranta ta fara shiri domin tumbuke Bola Tinubu a zaben 2027.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana neman Drew Povey dan ƙasar Burtaniya bisa zarginsa yunƙurin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, ta jero bayanai da dalilai.
Bola Tinubu
Samu kari