Bola Tinubu
Shugaban jam'iyyar SDP na kasa, Shehu Musa Gabam ya ce sun shirya kwace mulki a hannun Bola Tinubu bayan tsofaffin Sanatoci da Ministoci sun koma SDP.
Kunguyar CDD ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ƙaƙaba dokar ta ɓaci a jihar Zamfara saboda dalilan karya doka da tattalin arziki.
Jam'iyyar adawa ta NNPP ta bayyana cewa wadanda suka ba shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu shawarar ya sanya dokar ta ɓaci a Ribas sun karya dokar ƙasa.
Shugaban ma'aikatan jihar Rivers ya yi murabus mako daya bayan dakatar da gwamna Fubara. Ya ajiye aiki ne yayin da aka nada sabon sakataren gwamnatin jihar.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin NiYA a fadar shugaban kasa domin ba matasa horo da samar da ayyuka a Najeriya. An raba miliyoyi wa wasu matasa.
Ministan tsaron Nkasar nan, Alhaji Badaru Abubakar ya bayyana cewa Najeriya ba za ta ci gaba da zuba idanu a kan rashin tsaron da ya addabe ta ba.
Tsohon kusa a APC, Salihu Lukman ya yi magana kan hadakar jam'iyyun adawa inda ya ce ana tattaunawa don fuskantar jam'iyyar da Bola Tinubu a 2027.
Gwamna Alia na jihar Benuwai ya yi fatali da masu kiraye-kirayen a ayyana dojar ta ɓaci kamar yadda aka yi a jihar Ribas saboda abubuwan da ke faruwa.
Tsohon ministan matasa na kasa, Solomon Dalung ya ce Remi Tinubu na bi Kiristocin Arewa tana cewa Musulman Arewa sun juya baya ga Bola Tinubu kan 2027.
Bola Tinubu
Samu kari