Bola Tinubu
Sarakunan yankin Neja Delta sun bayyana cikakken goyon bayansu ga shugaban sa Bola Ahmed Tinubu, sun ce manufofinsa za su amfani mutanen yankunansu.
Shugaba Bola Tinubu ya ki rattaba hannu kan kudirin dokar kara wa’adin aikin ma’aikatan majalisa daga shekaru 35 zuwa 40 ko kuma shekarun ritaya daga 60 zuwa 65.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ya sanar da shugaban masa Bola Tinubu zargin da ake yiwa karamin ministan tsaro, Bello Matawalle.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin Mai shari'a Kidirat Kekere-Ekun a matsayin alkalin alƙalai CJN.
Allah ya karbi rayuwar Alhaji Abdullahi Sabi, mahaifi ga ministan ma'aikatar, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi. An rahoto cewa ya rasu a ranar Litinin a Neja.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta fara aiwatar da sabon mafi karancin albashi daga ranar 29 ga Yuli, 2024. Wannan ya biyo yarjejeniyarta da kwadago.
Shugaban kunjiyar Yarabawa ya bukaci gwamnati ta raba Najeriya, a ware Yarabawa daga Najeriya. Ya tura bukata ga gwamnoni da sarakunan kasar Yarabawa.
Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawari kan cewa nan kusa kadan za a samu saukin rayuwa a Najeriya. Ya ce talakawa za su samu sauki idan tsare tsarensa suka fara aiki.
Shugaba Bola Tinubu ya kadu bayan rasuwar yayansa mai suna Dakta Naheemdeen Ade Ekemode inda ya ce tabbas zai yi kewarsa ba kadan ba a rayuwarsa.
Bola Tinubu
Samu kari