Bola Tinubu
Dakataccen gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya bayyana yadda dokar ta bacin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sa a jiharsa ya jawo masu damuwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da yin sauyin shugabanci a kamfanin NNPCL. 'Yan Najeriya sun yi martani kan cire Mele Kyari daga mukaminsa.
Shugaba Bola Tinubu ya sauke Mele Kyari daga shugabancin NNPCL tare da nada Bashir Bayo Ojulari a matsayinsa. Ya nada Ahmadu Musa Kida shugaban kwamitin gudanarwa.
Shugaban ma'aikatan fadar gwamnati da Siminalayi Fubara ya yi aiki da shi ya ce an taba ba shi cin hancin Naira biliyan 5 domin tsige gwamna Fubara a 2023.
Kungiyar limamai da malamai sun bukaci gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ya yi gaggawar daukar matakan ceto al'umma kan tsadar rayuwa.
Bankin duniya ya amince da ba gwamnatin Najeriya bashin kudi har dala miliyan 500 domin habaka tattali. Za a raba kudin ne wa 'yan kasuwa da gidajen jama'a.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kira da a cigaba da tausayawa talaka a sakon shi na barka da sallah bayan gama azumin 2025.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya fadi yadda ya yi barazanar korar Minista Nyesom Wike idan manufofinsa ba su dace da bukatun jam’iyyar APC mai mulki ba.
Mai alfama Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, ya ta ya al'ummar Musulmi murnar kammala azumin watan Ramadan. Ya ba da shawara kan shugabanni.
Bola Tinubu
Samu kari