Bola Tinubu
Rahotanni sun tabbatar da cewa mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin siyasa, Dr. Hakeem Baba Ahmed ya yi murabus daga muƙaminsa makonni 2 kenan.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya tashi daga Abuja zuwa birnin Dakar da ke kasar Senegal domin wakiltar Bola Tinubu a wani babban taro.
Bode George ya ce rikicin Ribas da batun Natasha barazana ne ga dimokuraɗiyya, yana mai sukar majalisa da INEC bisa matakan da suka ɗauka a lamarin.
Bode George ya ce bai kamata Bola Tinubu ya tafi Faransa ba a lokacin da ake fama da matsaloli a Najeriya. Ya zargi APC da neman haddasa rikicin Rivers.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Edo ya ce PDP ce ta shirya kashe Hausawa a Edo domin jawo rikicin siyasa a jihar da jawo a sanya dokar ta baci kamar Rivers.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika sakon ta'aziyya bisa rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, ya ce wannan rashi ne da ya shafi ƙasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya shirya tafiya zuwa birnin Paris na kasar Faransa domin yin hutun kwanaki 14. 'Yan Najeriya sun yi masa martani mai zafi.
Hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun taki sa'a da ba su zabi tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi a matsayin shugaban kasa ba.
Dan takarar shugaban kasa na LP a zaben 2023, Peter Obi, ya caccaki kamun ludayin mulkin Shugaba Bola Tinubu. Ya ce da shi ne da ya sauya Najwriya cikin shekara 2.
Bola Tinubu
Samu kari