
Bola Tinubu







Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin sabon mafi karancin albashin ma'aikata wanda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika a gabanta.

Tsohon Ministan wasanni da ci gaban matasa a gwamnatin Buhari, Sunday Dare ya shawarci matasan kasar nan a kan hanyar samun saukin halin da ake ciki.

Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.

Kungiyar rajin wanzar da zaman lafiya da ci gaba ta ANPPD ta shawarci masu shirin zanga-zanga da su dauki wani mataki na daban kafin daukar matakin.

Bayan mako daya da yin alkawarin shinkafa ga jihohi, Anambara, Akwa Ibom, Bayelsa, Kwara da Rivers sun tabbatar da cewa sun samu shinkafa daga Bola Tinubu.

Shugaba Bola Tinubu ya roƙi matasan Najeriya da kada su fito zanga-zangar da suke shiryawa. Ya bayyana irin tagomashin da ya gwangwaje 'yan Najeriya da shi.

Shahararren marubuci, Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa ba zai ce komai a kan salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ba duk da ya yi alkawarin haka.

Ministan kasafin kudi da tsare tsare, Atiku Abubakar Bagudu ya bayyana yadda Bola Tinubu zai kashe sabon kasafin kudin N6.2tr a kan manyan ayyuka a Najeriya.

Kungiyar Kwadago a Najeriya ta yi magana kan shirin zanga-zanga da ake yi a kasar inda ta ba Shugaba Bola Tinubu shawarar yadda zai dakile shirin.
Bola Tinubu
Samu kari