Bola Tinubu
Wata kungiyar matasa ta bayyana cewa za ta hada kan mutane miliyan 5 domin nuna jin dadin mulkin Bola Tinubu a jihar Abia tare da goyon bayan Sanata Orji Kalu.
Dele Momodu ya ce kalubalantar Tinubu da Wike a 2027 tamkar gasar cin kofin duniya ce. Ya kuma soki gwamnonin PDP kan kin shiga kawancen hamayya.
Gwamnan jihar Filato ya yi zama da sojoji, 'yan sanda da shugabannin kananan hukumomi kan kashe kashe da ake fama da shi a jihar. Ya ce za su hana kai hare hare.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya dage cewa dole ne a hada kai don a karbe mulki daga Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Kamfanonin da ke samar da wutar lantarki na Gencos sun bayyana cewa za su dakatar da aiki kan bashin Naira triliyan 4 da suke bin gwamnatin Najeriya.
Hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala ya yi zargin cewa tsohon shugaban kasa, Buhari ya dauki matakin kaucewa yada labaran karya kan taronsa da su Atiku.
Bayan gwamnonin PDP sun yi fatali da jita-jitar haɗaka, jigon jam'iyyar, Dele Momodu ya zarge su da kin hadin gwiwa da domin shirin marawa Bola Tinubu baya a 2027.
Shugaba Tinubu ya bukaci Gamna Mutfwang ya kawo karshen rikicin Filato, yayin da Amnesty ta ce an kashe mutum 1,336 daga Disamba 2023 zuwa Fabrairu 2024.
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Abbas Tajudeen, ya bayyana irin goyon bayan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba shi a tafiyarsa ta siyasa.
Bola Tinubu
Samu kari