Bola Tinubu
Tsohon ɗan takarar LP a zaben shugaban ƙasa na 2023, Peter Obi ya bukaci shugaba Bola Tinubu ya katse ziyarar da ya je Faransa, ya dawo gida Najeriya.
Babbar kotun jihar Legas ta ce sauke Mudashiru Obasa daga matsayin kakakin Majalisar Dokokin Jihar ya saɓa wa ƙa'aida da tanadik kundik tsarin mulki.
Hadakar Atiku ta bayyana cewa gwamnonin PDP suna yiwa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu aiki gabanin zaben 2027 domin dakile masu adawa da mulkin da ake yi yanzu.
Tsohon Ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Muhammad ya tabbatar da cewa sun nuna wa duniya cewa Bola Ahmed Tinubu ya ci zaben 2023.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin LEEP domin samar da ayyuka wa matasa kimamin miliyan 2.5 a shekaru biyu masu zuwa
Gwamnatin Najeriya ta rage wutar lantarkin da ta ke ba kasar Nijar da kashi 42%. An dawo ba Nijar wuta megawatt 46 maimakon 80 da ake ba kasar Nijar a baya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo. Ya zarge shi da mayar da Najeriya baya.
Sakataren yada labaran APC na Kano, Ahmed S Aruwa ya bayyana cewa komawar Rabi'u Musa Kwankwaso zuwa jam'iyyar zai haddasa rikici da tarwatsa 'ya'yanta.
Sanatan da ke wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume, ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya magance matsalar hauhawar farashi.
Bola Tinubu
Samu kari