Bola Tinubu
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP a zaben 2023, Adebayo Adewole ya ja kunnen Nasir El-Rufai kan yin yaki da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Masanin tsaro kuma mai fashin baki kan lamuran yau da kullum, Opialu Fabian ya bukaci ministan tsaro, Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa.
Bayan kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun fice daga ECOWAS, kungiyar za ta yi taro a Ghana don tattauna illolin hakan gareta da nemo mafita kan lamarin.
Gwamnatin tarayya ta ware N10bn domin saka wutar sola a fadar shugaban kasa domin rage dogaro da wutar lantarki da rage kashe kudin wutar lantarki.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoloyere Sowore ya bayyana cewa tsohon ggwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba shi da nagarta a siyasar kasar nan.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya roki 'yan Najeriya, musamman Kiristoci da su yi amfani da lokacin bikin Easter don yiwa Tinubu addu'a.
Jigo a APC kuma tsohon sakataren gwamnatin Muhammadu Buhari,Babachir Lawal ya bayyana takaicin salon mulkin APC a karkashin Bola Ahmed Tinubu a kasar nan.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai gana da hafsoshin tsaro saboda yawan kashe kashe da aka fuskanta a jihohin Najeriya yayin da yake hutu a kasar Faransa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga Musulman Najeriya su zamo masu tausayi da adalci. Ya bayyana haka ne yayin wani taron kungiyar Ansa-ud-Deen a jihar Ogun.
Bola Tinubu
Samu kari