Bola Tinubu
Sanata Olamilekan Adeola ya yabawa Bola Tinubu kan kokari a fannin tallalin arziki bayan Muhammadu Buhari ya aro $400bn don daidaita darajar naira.
Kungiyar 'yan majalisar tarayya na jam'iyyar PDP a jihar Rivers, sun nuna gamsuuwarsu kan kamun ludayin Shugaba Bola Tinubu. Za su mara masa baya a 2027.
NNPP ta yi magana kan zaben 2027 inda mai magana da yawunta, Ladipo Johnson, ya ce suna nazarin yiwuwar ci gaba da zama a NNPP ko kuma shiga kawance da Atiku.
Yayin da ake zargin wasu gwamnonin PDP na shirin komawa APC, wata kungiya a jihar Osun ta shawarci Gwamna Ademola Adeleke ya goyi bayan Bola Tinubu a 2027.
Masanin siyasa kuma mai sharhi kan harkokin jama'a, Majeed Dahiru, ya tabo batun zaben 2027. Ya fadi rawar da El-Rufai zai taka wajen kawar da Bola Tinubu.
Shugaban PDP, Umar Damagum ta bayyana cewa 'yan Najeriya ne ke rike da ikon zaben wanda zai ci gaba da jagorancinsu a babban zaben 2027 mai karato wa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya ci gaba da biyan Naira biliyan 47 a kowace shekara kan wutar lantarki a Villa ba, shi ya sa za ta sanya sola ta N10bn.
Kungiyar matasan APC daga Bauchi ta buƙaci a gudanar da bincike kan zargin cin zarafin ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar da mataimakin gwamnan jihar ya yi.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Rabaran Elijah Ayodele ya yi magana kan zaben 2027 inda ya yi hasashen cewa gwamnoni hudu na PDP za su mara wa APC baya.
Bola Tinubu
Samu kari