Bola Tinubu
Wasu dandazon magoya bayan PDP da NNPP sun sauya sheƙa zuwa APC a Jigawa. Gwamna Namadi ya karɓe su tare da jaddada adalci da haɗin kai a jam’iyyar.
Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ce Peter Obi ba shi da bakin magana kan talauci, domin a lokacin mulkinsa a Anambra, talauci ya karu daga 41.4% zuwa 53.7%.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Salihu Lukman, ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya ce babu wani abin kirki da za ta tabuka.
Tsohon mai magana da yawun bakin dan takarar shugaban kasa na LP, Kenneth Okonkwo ya tabo batun zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ake tunkara.
Kenneth Okonkwo ya ce dole ne jam’iyyun adawa su kafa kawance domin kayar da Tinubu a 2027. Ya ƙara da cewa, APC za ta fuskanci kalubale nan ba da jimawa ba.
PDP na shirin taron gaggawa bayan sauya sheƙar 'ya'yanta akalla 300 zuwa jam'iyyar APC saboda rikice-rikicen cikin gida a matakin jihohi da ƙasa.
Kungiyar Yarabawa ta YYSA ta bukac Rabiu Musa Kwankwaso da ya sauya sheka zuwa APC maimakon hada kai da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai a kan Bola Tinubu.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Jesutega Onokpasa ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatin shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Bashir Ahmad ya karyata batun cewa Buhari ya ci wa Najeriya bashin da ya kai $400bn a shekarun da ya yiwa kasa hidima. Ya fadi adadin kudin da ya ci.
Bola Tinubu
Samu kari