Bola Tinubu
Gwamnan Kuros Riba, Bassey Otu ya ce kyakkyawan shugabancin Bola Tinubu ne jawo ra'ayin gwamnoni da manyan ƴan siyasa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamnatin tarayya ta karyata rahoton da ke cewa an kori Ministoci uku, tana cewa labarin karya ne kuma barazana ga 'yancin fadar albarkacin baki.
Gwamnatin tarayya ta ba da hutu domin bikin zagayowar ranar ma'aikata ta duniya. Gwamnatin ta ayyana ranar Alhamis, 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi magana kan hadaka da jam'iyyar PDP da kuma fitar da dan takaran 'yan adawa da zai kara da Bola Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi ta'aziyyar shugaban majalisar Musulunci a Najeriya, Sheikh Abdur Rasheed Hadiyyatullah Iwo da ya rasu a Kudancin Najeriya.
Sarakunan gargajiya daga yankin Kudu maso Gabas sun sha alwashin ba wa Shugaba Tinubu 70% na kuri’un yankin, tare da yi masa addu’ar samun albarka.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya ce talauci ba laifi ba ne, yana kiran ‘yan Najeriya da su rungumi juna da raba abin da suka mallaka.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam'iyyar PDP za su koma APC saboda salon shugabancin Bola Tinubu da APC.
Tsohon hadimi a ofishin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba-Ahmed ya ce bai jin ana bukatarsa a gwamnatin Bola Tinubu duba da yadda yake rasa ganin shugaban.
Bola Tinubu
Samu kari