Bola Tinubu
Wata majiya ta ce Atiku Abubakar da Peter Obi na shirin hada kai domin kawar da gwamnatin Bola Tinubu a zaben 2027, bayan sun gane cewa hadin guiwa ce mafita.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Dr. Hakeem Baba Ahmed ya ce ba zai sake karɓar wani muƙami a gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ba.
Gwamnan Rivers da aka dakatar, Simi Fubara zai sake zama da Nyesom Wike domin cigaba da zaman sulhu a tsakaninsu bayan zaman farko da suka yi a Abuja.
Yayin da ake bikin ranar ma'aikata a Najeriya, kungiyoyin kwadago sun bukaci Bola Tinubu ya soke dakatar da Gwamnatin Rivers da kuma cire dokokin haraji.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba ya katsalandan a ayyukan hukumar.
Bankunan Najeriya sun kara cajin kudin tura sakon kudi daga N4 zuwa N6 daga yau Alhamis 1 ga Mayu. Sun yi karin ne saboda karin kudin sadarwa da aka yi a Najeriya.
Tsofaffin shugabanni a mulkin Muhammadu Buhari na fuskantar tuhumar rashawa; EFCC na binciken su bisa zargin wawure dukiyar kasa a mulkin Tinubu.
Ahmad Isa na Brekete Family ya bayyanawa duniya cewa yana cikin koshin lafiya kan rade radin kama shi. Ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu kan saka sola a Villa.
Gwamnan jihar Rivers da aka dakatar, Simi Fubara ya risina a gaban Nyesom Wike yana neman gafara kan rikicin Rivers. Fubara ya aikata haka ne a gidan Wike a Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari