Bola Tinubu
Ministan Tsaro Christopher Musa ya ce za a saki wadanda bincike ya tabbatar ba su da hannu a zargin shirin juyin mulki, yayin da ake ci gaba da gurfanar da wasu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu da ya bayyana bayanansa ga jama'a domin a bincika su kamar yadda shi ma ya yi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa ta jure suka ba tare da ɗaukar mataki ba, yana mai cewa ’yan Najeriya na iya zarginsa su kwanta lafiya.
Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan rahotannin matasan Najeriya da ake zargin suna sayar da ƙodojinsu domin samun kuɗin rayuwa saboda tsadar rayuwa.
Oluremi Tinubu da Christopher Musa sun gargadi matasa ka da su bari ’yan siyasa su yi amfani da su wajen tashin hankali a zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
Wani jigon jam'iyyar LP, Abayomi Arabambi ya ce Atiku Abubakar ne ɗan takara mafi ƙarfi a 2027, yayin da ya yi watsi da Peter Obi tare da bayyana matsayinsa.
Gwamnatin Najeriya ta musanta cewa ta goyi bayan yunƙurin juyin mulkin da ya gaza a Jamhuriyar Nijar, tana mai cewa zargin ƙarya ne kuma bai da tushe.
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Ambasada Fidelis Tapgun, ya yi gargadin cewa duk wani yunkurin dawo da tallafin man fetur zai jawo babban koma baya ga Najeriya.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya buƙaci shugabannin Arewa su daina zargin Shugaba Bola Tinubu kan tsaro, yana mai cewa lokaci ya yi da za a fuskanci gaskiya.
Bola Tinubu
Samu kari