Bola Tinubu
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai da wata barazana a babban zaben shekarar 2027 da aƙe tunkara.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi kalamai masu kaushi kan masu sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba su yi komai ba lokacin da suke mulki.
Tinubu zai kai ziyara ta mako guda zuwa Saint Lucia daga 28 ga Yuni, inda zai shafe kwanaki biyu yana ziyarar aiki, sannan sauran kwanaki kuwa ya hutu a cikin kasar.
Tinubu ya karrama Kanar Abubakar Dangiwa da lambar CFR a Kaduna, saboda rawar da ya taka wajen kare dimokuraɗiyya tun bayan soke zaɓen 12 ga Yuni, 1993.
A labarin nan, za a ji cewa Bashir Lado, tsohon Sanata kuma hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga wadanda su ka yi nasara a musabar Al Kur'ani.
Harin da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Mangu ya yi sanadin mutuwar mutum 15 a Filato. An ce an bi mutane har gida aka rika kashe su.
Fadar shugaban kasa ta musa cewa Bola Tinubu na da dabi'ar sauya mataimaka saboda ya yi aiki da mataimaka 3 a gwamnan Legas. An ce ba za a sauya Shettima ba.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce mulkin Uba Sani a Kaduna ya kawo sauyin da ake bukata a harkar tsaro da ci gaba.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce sai bayan zaben shugaban kasa a 2026 Bola Tinubu zai sanar da mataimakinsa kan Kashim Shettima.
Bola Tinubu
Samu kari