Bola Tinubu
Sanata Barau I Jibrin ya fuskanci bore irin na siyasa saboda kudirin haraji. An rika wa'azi a masallatan Juma'a bisa zarginsa da watsi da cigaban Arewa
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce Muhammadu Buhari ya lalata kasa gaba daya.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya zargi wasu da mayar da lamarin kudirin haraji siyasa saboda muradunsu kan zaben 2027.
Malaman Musulunci da dama sun yi ta korafi kan sabon kudurin haraji inda suka ba da shawarwari yayin da Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bambanta da su.
Oba na Lagos, Rilwan Akiolu ya rokawa tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola afuwa inda ya ce ya kamata Bola Tinubu ya yafe masa kan irin abubuwan da suka faru.
Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibrin Kofa ya nemi afuwa kan kudirin haraji na Bola Tinubu bayan shawarin Kwankwaso. ya ce ba zai cuci Arewa ba.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta janye dakatarwar da ta yiwa shugabanta, Mamman Mike Osuman bayan sukar Bola Tinubu da katobararsa kan zaben 2027.
Kungiyar matasan Niger Delta (NDYC) ta bi sahun masu adawa da kudirin haraji wanda gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta mika gaban majalisa.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Ghali Mustapha, ya fito ya caccaki kudirin haraji wanda ya gwamnatin Bola Tinubu ta bullo da shi. Ya ce za su dakatar da shi.
Bola Tinubu
Samu kari