Bola Tinubu
Jagoran jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya jaddada aniyarsa ta yin takarar shugaban kasa a zaben 2027. Ya ce zai yi wa'adi daya kawai idan ya samu nasara.
Shugaban APC a Kudu maso Gabas, Dr Ijeoma Arodiogbu ya ce suna son jawo gwamnoni 5 daga yanzu zuwa zaben 2027. Ya ce za su kwace Anambra kafin lokacin.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar matasan APC ta kasa ta bullo da sabuwar dabara da zai ba ta dama a tattaro matasan Najeriya su zabi Tinubu a 2027.
Wakilan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da suka hada da Badaru Abubakar, Aminu Daurawa sun isa Madina jana'izar Aminu Alhassan Dantata a Saudiyya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban jam'iyyar hamayya ta NNPP, Hashimu Dungurawa ya ce Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus ne saboda karbar na goro.
Wani jigo a jam’iyyar APC a Kano, Alhaji Alhassan Yaryasa ya yi magana bayan Abdullahi Ganduje ya yi murabus inda ya ce hakan da ya ba karamar dabara ba ce.
Jam'iyyar PDP a Kebbi ta shirya shiga ƙawancen 'yan adawa don kayar da APC a 2027, duk da raunin da ta samu a baya-bayan nan sakamakon sauye-sauyen sheka.
Jagora a kungiyar NADECO, Jumoke Ogunkeyede ya bayyana yadda Bola Tinubu ya shiga damuwa a lokacin rigimar zaben 1993 slda aka soke da gudunmawar da ya bayar.
Yayin da zaɓen 2027 ke gabatowa, wanda ake sa ran zai gudana tsakanin Bola Tinubu da Atiku Abubakar, ga dalilan da za su iya sa APC ta rasa kujerar shugabancin ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari