Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa Jama'atul Nasril Islam ta bayyana takaici a kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ta zuba ido ana kashe jama'a babu kakkautawa.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola ya ce za su mayar da hankali kan samar ilimi mai inganci da adalci a Najeriya yayin da ya yi jawabin fara aiki a Abuja.
Jam'iyyar APC ta ce 'yan adawa masu kokarin hada kai a ADC ba za su yi tasiri a kan Bola Tinubu ba. Mai magana da yawun APC ya ce su za su yi nasara a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Al-Makura ya samu mukami a hukumar UBEC a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a yau Talata 1 ga watan Yulin 2027 da muke ciki.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gaskiya kan zargin da ake yi wa mai gidansa da hannu a cire tallafi don kuntatawa yan kasa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Sule Lamido da sauran jiga-jigan PDP sun fara ganawar sirri a Abuja domin shirin haɗaka a zaben 2027.
Wani jigo a Kwankwasiyya, Yusuf Sharaɗa ya bayyana cewa APC na nemam jawo kwankwaso ne ba don komai ba sai don ta samu nasarar lashe Kano a zaben 2027.
A wannan labarin, za a ji cewa APC reshen jihar Sakkwato ta bayyana cewa ba ta fargabar hadakar da 'yan adawa ke kokarin hadawa gabanin zaben 2027.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu lambar yabo mafi girma a kasar Sait Lucia yayin ziyarar da ya kai. Tinubu ya yi jawabi a majalisar kasar Lucia.
Bola Tinubu
Samu kari