Bola Tinubu
Peter Obi da Seyi Makinde sun kara kusantar juna yayin da ake rade-radin kafa kawancen 'yan adawa, amma bambance-bambancen jam'iyyu na iya zama kalubale.
Oba na Legas, Rilwan Akiolu, ya bayyana goyon bayansa ga wa’adin mulkin Tinubu na biyu, yana cewa babu gurbin shugaban ƙasa a Aso Rock na shekaru huɗu ko biyar.
Daliban manyan makarantun gaba da sakandare a jihohin Arewacin Najeriya sun amince da tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Jam’iyyar ADC ta ce tana da yakinin kayar da APC a zaɓen 2027 idan zaɓen ya kasance cikin ’yanci da adalci, tana mai shirin kare ƙuri’un da za a kada mata.
Jakadan Najeriya a Mexico mai jiran gado, Reno Omokri ya tabbatar cewa Hukumar FBI ta taɓa gudanar da bincike kan wasu masu alaƙa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya buƙaci ƴan Arewa da su goyi bayan wa'adi na biyu na Shugaba Tinubu domin tabbatar da adalci da haɗin kan ƙasa.
Sama da manyan malamai 600 daga jami’o’in gwamnati a Arewacin Najeriya sun bayyana goyon bayansu ga sake zaɓar Shugaba Bola Tinubu a 2027 da ake tunkara.
’Yan bindiga sun sace limaman Juma’a 6 a Zamfara, an fadi sunayensu yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da neman su bayan sa’o’i 48 ba ji ta bakin 'yan bindiga ba.
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya bayyana dalilin da ya sa malaman mata na jihohin Arewa 19 suka goyi bayan Tinubu, yana danganta hakan da ci gaba da adalci.
Bola Tinubu
Samu kari