Bola Tinubu
Kakakin yaƙin neman zaɓen Tinubu ya buƙaci Wike da gwamnonin APC su tsakaita rigingimun baki, su fita karkara domin yi wa jam'iyya aiki gabanin 2027.
Dan takarar shugaban ƙasa na SDP, Prince Adewole Adebayo, ya yi gargadin cewa farashin fetur na iya tashi zuwa N5,000 idan Shugaba Tinubu ya samu wa’adi na biyu.
Ayo Fayose ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu sama da ƙuri’u miliyan 12 a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027, kuma zai doke Atiku Abubakar da Peter Obi
Oba na Benin ya buƙaci ƴan Najeriya da su goyi bayan ɗorewar Shugaba Tinubu maimakon sauyi kawai, yayin da tawagar APC ta nemi albarkarsa a fada.
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta yaba wa Maryam Ibrahim Dan’Azumi bisa nasarar da ta samu a Gasar Alƙur’ani ta duniya ta Sarki Abdulaziz karo na 46.
Tafiyar Rainbow Coalition ta Nyesom Wike ta jawo sabani da Gwamnonin APC, yayin da bangarorin biyu ke da mabambantan ra’ayoyi kan tsarin siyasar 2027.
Nyesom Wike ya soki gwamnonin APC kan neman goyon bayan jam’iyya, yana mai cewa goyon bayan Tinubu a 2027 ba ya tilasta goyon bayan ‘yan takarar APC a sauran zaɓuka.
Shugaban Jami'ar Jihar Kaduna ya ce goyon bayan da Malaman Arewacin Najeriya suka ba Shugaba Bola Tinubu na zarcewa ya dogara ne kan ayyukan raya ƙasa.
Peter Obi ya bukaci Jami’ar Najeriya da ke Nsukka ta fitar da bayanan karatunsa, yana cewa ba ya adawa da binciken cancantarsa gabanin zaɓen 2027.
Bola Tinubu
Samu kari