Bola Tinubu
Mai girma Bola Tinubu, Atiku da Peter Obi na ƙoƙarin faɗaɗa sansanonin siyasarsu kafin zaɓen 2027, yayin da jam’iyyunsu ke neman ƙarin jihohi da goyon baya.
Ibrahim Kabir Masari ya ƙara samun tasiri a siyasar Arewa, inda kusancinsa da Tinubu da ayyukansa kafin zaɓen 2027 suka jawo hankalin ’yan siyasa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce ‘yan Najeriya sun fara ganin raguwar kudin sufuri yayin da ake shirin samar da tsari mai rahusa daga ranar 1 ga Oktoba, 2026.
Wani hadimin ‘dan takaran shugaban kasa a ADC, Atiku Abubakar ya ce gwamnatin Bola Tinubu za ta maido tallafin fetur amma a cire daga an yi zabe.
Festus Keyamo ya caccaki Atiku kan kiran Shugaba Tinubu da “Bola”, yana mai cewa hakan rashin ladabi ne, yayin da Atiku ke buƙatar rage farashin fetur.
Mawakin jam'iyyar APC, Dauda Kahutu Rarara ya kare gwamnatin Bola Tinubu game da tsadar man fetur da ake a Najeriya, inda ya ce ana kukan dadi ne a fadin kasar.
Atiku Abubakar ya musanta zargin APC kan kwangilar Mambilla, yana mai cewa ICC ba ta same shi da laifin cin hanci ba kuma bai kasance cikin kwamitin kwangilar ba.
Jam'iyyar APC a Bayelsa ta yi watsi da Rainbow Coalition na Wike, tana mai cewa tana da tsari da goyon bayan jama’a a fadin jihar domin zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta zargi Atiku Abubakar da fifita muradun kansa kan na Najeriya, tana danganta shi da rikicin kwangilar aikin wutar lantarki na Mambilla.
Bola Tinubu
Samu kari