Bola Tinubu
Nyesom Wike ya bayyana yadda G-5 ta taimaka wa Peter Obi samun nasara a Edo da Cross River a 2023 tare da hana Atiku amfana da ƙuri'un jami'yyar PDP.
Iyaye da mazauna yankuna Mussa da Lassa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba ta Jihar Borno sun yi barazanar yin tattaki zuwa Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da shirin ƙara kuɗin wutar lantarki, yayin da take mai da hankali kan inganta samarwa da daidaita bangaren wutar lantarki
Darakta Janar na yakin neman zaben Tinubu, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci shugabannin kungiyoyin Izala da Darika domin neman goyon bayan zabuka a 2027.
Ministan Yaɗa Labarai Mohammed Idris ya ce Shugaba Tinubu ya tura Shettima ya wakilce shi a UNGA saboda shugaban ƙasar yana hutu na shekara-shekara.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai dawo Najeriya a ƙarshen makon da muke ciki, bayan ya ƙara tsawaita hutunsa na aiki da wasu ‘yan kwanaki a kasar waje.
Jagoran kungiyar darikar Qadiriyya a Afirka, Sheikh Qaribullah Kabara, ya bayyana goyon bayan ƙungiyar ga tazarcen Shugaba Tinubu a waa'adi na biyu.
Ma’aikatan gwamnati da ke ƙarƙashin ɓangaren ƙungiyar ƙwadago ta JNPSNC sun rubuta wasika zuwa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu, sun tabo batun tallafin mai.
Sheikh Sanusi Khalil ya kira tsare Nasir El-Rufai da rashin adalci. A hudubar Juma’a limamin ya aika wa Uba Sani sako game da tsare tsohon gwamnan.
Bola Tinubu
Samu kari