Bola Tinubu
Aminu Bello Masari, ya ce a kusan shekaru 40 da ya shafe yana siyasa, bai taɓa ganin shugaban ƙasa mai kyakkyawan tsari ga Najeriya kamar Tinubu ba.
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Heineken Lokpobiri, ya ce tashin farashin man fetur matsala ce da ta shafi duniya baki ɗaya ba Najeriya kadai ba.
Nyesom Wike ya kalubalanci Ireti Kingibe kan bashi, yana mai cewa ana amfani da bashin da aka ci wajen ayyukan ci gaba ga jama'a kuma ita ta ci taliyar karshe
Sanata Godswill Akpabio ya ce ba shi ne Mukaddashin Shugaban Ƙasa ba, yana mai cewa Bola Tinubu har yanzu yana kan mulki duk da rashin shi da Shettima a Najeriya.
Tinubu Must Go ta nemi Atiku, Obi, Makinde da Sowore su haɗa kai domin samar da ɗan takarar adawa guda a 2027, yayin da ƙungiyar ta shirya tuntubar magoya bayanta.
Omoyele Sowore ya nemi Majalisar Tarayya ta yi amfani da Sashe na 145(2) na Kundin Tsarin Mulki domin bai wa Kashim Shettima damar riƙon Shugaban Ƙasa.
Ƙungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta yi gargaɗi ga Gwamnatin Tarayya kan kama tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, bisa zarge-zargen rashin gaskiya.
Lauya Inibehe Effiong, ya bayyana rashin Shugaba Bola Tinubu da Mataimakin Shugaban Kashim Shettima a Najeriya lokaci guda a matsayin “saɓa wa kundin tsarin mulki."
NLC da ma'aikata sun ba gwamnatin tarayya wa'adin karshe kan rage farashin fetur zuwa N500 da maida mafi karancin albashi N500,000 saboda tsadar rayuwa a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari