Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, hakan ya sa aka fara daukar matakai a birnin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja zuwa Borno, Bauchi da Lagos, inda zai ƙaddamar da ayyuka, yin ta’aziyya da kuma hutun bikin Kirsimeti.
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin cewa babu sassauci ga ’yan ta’adda, ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane, yana gabatar da kasafin kuɗin 2026.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimman kira ga mambobin APC. Ya bukaci su kafa tsari mai karfi don samun nasara a jihohin da ba su da iko.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya ja kunnen 'yan adawa kan fafatawa da Mai girma Bola Tinubu a zaben 2027. Ya fadi kuskuren da za su yi.
Gwamnatin jihar Bauchi ta yi kira da babbar murya ga jama'a ga ziyarar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kai don ta'aziyyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin 2026, inda aka ba wa wasu bangarori muhimmanci sama da wasu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja kunnen gwamnoni kan kudaden kananan hukumomi. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su rika ba su kudadensu kai tsaye.
Tsofaffin yan majalisar tarayya daga Kano sun amince Bola Ahmed Tinubu ya yi shekara takwas a mulki, sun giyi bayan Sanata Barau ya zama gwamnan Kano.
Bola Tinubu
Samu kari