Majalisar dokokin tarayya
Hukumr INEC ta kirasa aikinta bayan kammala zaben cike gurbi a jihohi ahida ranar Asabar 20 ga wwtan Yuni, 2026, ta mika shaida ga wadanda suka yi nasara.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa majalisar dattawa kudurin kirkirar 'yan sandan jihohi wanda zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya garambawul.
Wasu mambobin Majalisar Wakilai sun zargi gwamnatin Bola Tinubu da fifita siyasar zaɓen 2027 kan magance matsalolin tsaro, tattalin arziki da dimokuraɗiyya.
Tsohon minista, Isa Pantami, ya tabbatar da rasuwar Hon. Yaya Bauchi Tongo wanda ke wakiltar Gombe, Kwami da Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a Najeriya bayan ‘yan majalisa 288 sun kada kuri'ar goyon bayan wannan kudiri.
Hon. Fred Agbedi ya zama sabon shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilan Najeriya bayan murabus din Kingsley Chinda domin takarar gwamnan APC.
Majalisar Dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya ta hana shigo da dukkanin kayan masaka domin farfado da masana’antar masaku ta Najeriya tare da karfafa noman auduga.
Majalisar Dattawa ta soki shugaban hukumar SEDC, Mark Okoye, kan zargin almubazzaranci da kuɗaɗen kasafin kuɗin 2025, inda ta bukaci ƙarin bayani.
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele, ya ce zai gabatar da kudirin wa’adin shekara shida babu tazarce ga shugaban kasa da gwamnoni.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari