Majalisar dokokin tarayya
Fusatattun mutane a garin Dansadau sun kai hari ga dan majalisar Zamfara, Kabiru Mikailu, bisa zargin yin watsi da su, yayin ziyarar Gwamna Dauda Lawal zuwa yankin.
Tsofaffin yan APC a jihar Akwa Ibom sun fara nuna bacin ransu kan kalaman kakakin Majalisar dokokin jihar, wanda ya ve tikitin yan majalisa 26 na hannunsa.
Majalisar wakilai ta amince da gyara wasu dokokin zaben Najeriya. 'Yan majalisar sun dauki matakan daure jami'an INEC rashin sakin sakamakon zabe idan aka nema.
Dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki, ya yi zargin cewa an sauya wasu sassa na dokokin haraji bayan Majalisa ta amince da su.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed ya karyata martanin da ake ce ya yi game da zarge-zargen da Dangote ke yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta karbi kudurin gaggawa game da rikicin da ya kunno kai tsakanin Dangote da Farouk Ahmed.
Majalisar dattawa ta fara tantance sunayen jakadu da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa mata, inda ta tantance mutum mutum 3 da suka fuskanci tuhume-tuhume.
A labarin nan, za a ji cewa wasu al'amura guda biyu sun ja hankali a zaman Majalisa a zaman tantance jakadun kasar nan da Bola Tinubu ya aika masu.
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi sun ce gwamnatin tarayya na shirin janye sunan Abdullahi Ramat daga mukamin shugaban hukumar saboda siyasar Kano.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari