Majalisar dokokin tarayya
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dokokin Ribas ta bayyana ɓacin rai bisa abin da ta kira katsalandan a kokarinta na tsige Gwamna Siminalayi Fubara.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta rubuta takarda a hukumance kuma ta tura ga Gwamna Fubara da kwafinta ga mataimakiyarsa domin sanar da su shirinta na tsige su.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu saɓani a tsakanin matatar Dangote da yan kasuwa kusan 20 da ke sayen mai kai tsaye daga matatar saboda batun farashi.
Jam'iyyar APC mai mulki ta nuna damuwarta kan yunkurin yan Majalisar dokokin jihar Ribas na sauke Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa daga mulki.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa, NLC, Joe Ajaero ya bukaci dakatar da da aiwatar da dokokin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da su.
Mambobi biyu a Majalisar dokokin jihar Gombe sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, sun ce salon mulkin Gwamna Inuwa Yahaya ne ya ja hankalinsu zuwa jam'iyya mai mulki
Dan majaliaar wakilai daga jihar Edo, Hon. Murphy Osaro Omoruyi ya sauya sheka daga LP zuwa ADC, ya ce lokaci ya yi da zai bar cikin rikicin jam'iyyar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2026 bayan Majalisar dokokin Kano ta amince da shi, kasafin zai lakume fiye da N1.4trn.
Jam'iyyar ADC ta fara kama kujeru a Majalisar tarayya, sanatoci 3 da dan Majalisar tarayya sun bu sahun Peter Obi, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar hadaka.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari