Majalisar dokokin tarayya
Majalisar Wakilai ta nemi a yi amfani da jiragen yaƙi domin fatattakar ƴan bindigar da suka kashe mutane 6 tare da sace 20 a Akko, Jihar Gombe a Janairu 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Majalisar Dattawan kasar nan, Sanata Godswill Akpabio ya ba wa Shugaba Tinubu kariya gane da zargin an yi cushe a dokokin haraji
A labarin nan, za a ji cewa hukumar INEC ta sanar da shirin da aka yi wajen tunkarar zaben cike gurbi na 'yan majalisun Kano da za a yi a wayan Fabarairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi masu karfi sun nuna cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karkata wajen samar da jiha a yankin kabilar Ibo.
Wasu rahotanni daga fadar shugaban kasa sun nuna cewa Shigaba Bola Tinubu na duba yiwuwar kafa karin jiha daya a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya.
Yayin da ake dakon sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf a hukumance, mambobi 22 daga cikin yam Majalisar dokokin Kano sun tabbatar da shiga APC yau Litinin.
Mambobi 22 na Majalisar dokokin jihar Kano sun bi Gwamna Abba Kabir Yusuf, suk sanar da ficewarsu daga jam'iyyar NNPP ciki har da kakakin majalisa.
Jam'iyyar LP ta samu nasarorin da ba a yi zato ba a zaben 2023 sakamakon tasirin Peter Obi da goyin bayan matasa, sai dai ta gamu da tangarda bayan zaben 2023.
Yan majalisar wakilai na jihar Kano sun fara mika takardun barin NNPP a hukumance jim kadan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bar jam'iyya ranar Juma'a.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari