
Super Eagles







Dan wasan tawagar kwallon kafa ta Najeriya, Ademola Lookman ya zama gwarzon ɗan wasan nahiyar Afirka na wannan shekarar 2024, ya biyo sahun Osimhen.

Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.

Dan wasan gaba na Super Eagles Ademola Lookman ya samu kuri’u daga kasashe 17 inda ya zo na 14 a neman lashe kambun Ballon d’Or na 2024 da maki 82.

Gwamnatin tarayya ta bada tabbacin cewa ‘yan Najeriya mazauna kasar Libya suna cikin koshin lafiya kuma suna gudanar da harkokinsu na yau da kullum.

Hukumar CAF ta ba Najeriya maki uku da kwallaye uku yayin da ta ci kasar Libiya tarar dala 50,000 bayan wulakanta 'yan wasan Super Eagles a shirin gasar AFCON.

Rahotanni sun bayyana cewa Dan wasan Najeriya Victor Boniface ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da shi a kasar Jamus.

'Yan wasan kwallon kafa na Najeriya watau Super Eagles sun dawo gida Najeriya bayan 'wulakanta' su a filin jirgin Libya, sun dawo ba tare da buga wasa ba.

Dan wasan gaban Najeriya da kungiyar kwallon kafa ta Napoli, Victor Osimhen ya samu matsala bayan cire shi da aka yi a jerin yan wasan kungiyar da kwace lambarsa.

Yankin Arewacin Najeriya na da al'adar samar da fitattun 'yan wasan kwallon kafa. Yankin ya samar da 'yan wasan da suka zama fitattu a gida da wajen Najeriya.
Super Eagles
Samu kari