Aminu Waziri Tambuwal
Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya da rashin sanin tsarin mulki da yadda ake tafiyar da Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa akwai hannun Shugaban kasa Bola Tinubu da APC wajen kunno rikici a jam'iyyun adawa.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ya fi ya marawa Atiku Abubakar baya don zama shugaban kasa, fiye da Nyesom Wike.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa a shirye yake don ganin an kawar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Jam'yyar PDP mai adawa a Najeriya ta zabi ta baiwa Kudu tikitin shugabancin kasa a 2027, lamarin da ya mayar da hankali kan wasu jiga-jigai a kasar.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya halarci wani taron gangamin jama'a. Tambuwal ya ce dole ne a hada kai don kifar da gwamnatin APC.
A labarin nan, za a ji yadda Naja'atu Muhammad, fitacciyar 'yar gwagwarmaya a Najeriya ta zargi gwamantin Bola Ahmed Tinubu da zalunci da tauye hakkin jama'a.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa kan yadda EFCC ta zama karen farautar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bar hedkwatar hukumar EFCC bayan shafe kwana guda a tsare jan zargin cire kudi N189bn.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari