Yan ta'adda
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tuna baya kan yadda 'yan bindiga suka sace wasu 'yan uwansa. Gwamna Dauda ya bayyana cewa ya ki ba su ko sisin kwabo.
An samu barkewar cutar amai da gudawa a wani sansanin 'yan ta'addan ISWAP da ke jihar Borno. Barkewar cutar ta jawo mayaka da dama sun sheka zuwa barzahu.
Shugaban Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, ya musanta tuhume-tuhume 12 da EFCC ta shigar masa kan zargin wanke kudade da daukar nauyin ta'addanci.
Rahotanni da suka fito daga jihar Borno sun nuna cewa soja daya ya rasu bayan wani farmaki da 'yan ISWAP suka kai sansanonin soji da asibitin jami'an tsaro.
Gwamnatin jihar Sokoto ta kaddamar da kayan yaki da suka hada da motoci da babura domin cigaba da yaki da yan bindiga karkashin Ahmad Aliyu Sokoto.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a hada kai domin yaki da matsalar 'yan bindiga a Arewacin Najeriya.
Janar Christopher Musa ya umarci jami'an tsaro su hallaka 'yan bindiga ba tare da jiran umarni ba yayin kaddamar da kayan tsaro na Naira biliyan 27 a Sokoto.
Majalisar Dattawa ta bukaci gwamnatin Tinubu ta dakatar da shirin gyaran tubabbun 'yan Boko Haram, tana cewa rashin tsaro da kashe-kashe sun kara kamari.
Wasu manyan kwamandoji a kungiyar ta'addanci ta Boko Haram sun mika wiya ga dakarun sojojin Najeriya. Dakarun sojojin sun samu muhimman bayanai a hannunsu.
Yan ta'adda
Samu kari