Yan ta'adda
Gwamnatin Borno ta yi gyara kan adadin tubabbun yan Boko Haram da su ka tsere daga wurin da ake ba basu horo. Gwamnatin ta ce mutum shida ne su ka gudu.
Hukumar tattara bayanan sirri kan sha'anin kuɗi (NFIU), ta bayyana damuwarta kan yadda tsaron Najeriya ke tabarbarewa sakamakon shigowar makamai daga kasar Libiya.
Wasu yan bindiga da aka yi wa luguden wuta a Zamfara sun fara neman mafaka a jihar Kano. An gano cewa yan bindiga sun mallaki gidaje a unguwannin Kano.
Shugaban karamar hukumar Isa a jihar Sokoto, Alhaji Sharifu Kamarawa ya tabbatar da cewa Bello Turji na saukewa da nadin dagatai a wasu yankunam jihar.
Sojojin Najeriya sun harbe jagoran yan ta'adda da ake kira da Mai Hijabi a jihar Jigawa. Haka zalika sojojin Najeriya sun kashe miyagu da yan bindiga a jihohi.
Karamin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya bayyana cewa dakarun tsaron kasar nan ba za su saurarawa yan ta’adda da masu taimaka masu ba.
Sojojin Najeriya sun kama manyan yan bindiga uku da suka fitini al'umma a jihohin Taraba da Filato tsawon shekaru. An kama wanda yake musu safarar makamai.
Kungiyar MURIC ta kare Sanata Shehu Buba da ke wakiltar Bauchi ta Kudu kan zargin daukar nauyin ta'addanci inda ta yi Allah wadai da kazafin da aka yi masa.
An kama matasa uku da suka kashe mai gidansu a Kano ta hanyar caccaka masa wuka bayan sun saka masa guba a abinci. Matasan sun kona gawar mai gidansu.
Yan ta'adda
Samu kari