Yan ta'adda
Yan bindiga sun kai hari a Anambra inda suka bude wuta kan mutane. Yan bindiga sun kashe mutane goma yayin da suka mai hari garin. Yan sanda sun fara bincike.
Kisan Bala Tsoho Musa, shugaban cibiyar gyaran hali ta Abuja ya jefa al’ummar karamar hukumar Bwari da ma’aikatan cibiyar cikin tashin hankali da jimami.
Wasu yan bindiga sun tarwatsa taron jam'iyyar LP a jihar Abia inda suka yi garkuwa da jiga-jiganta ciki har da mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabas na Najeriya. Sojojin sun kuma kwato tarin makamai masu yawa.
Rundunar yan sanda ta fatattaki yan bindiga a birnin tarayya Abuja yayin da yan ta'adda suka tunkari Abuja tsakar rana. Yan sanda sun kama mugu dan bindiga daya.
Sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto mutane da dana a hannun masu garkuwa da nutane. Haka zalika sojoji sun kashe wasu shugabannin yan ta'adda hudu.
Dubun wani dan bindiga da ya kashe yan mata a jihar Ogun ta cika. An kama dan bindigar ne bayan ya kashe yan mata ya wulakanta gawarsu a wani yanki na Ogun.
Wasu yan bindiga sun kai hari a jihar Katsina a yau Juma'a 18 ga watan Oktoban 2024 inda suka sace shugaban jam'iyyar APC a yankin karamar hukumar Sabuwa.
Rundunar sojin Najeriya ta cafke mata da miji bisa zargin boye makaman yan bindiga a wani gida. Suna boyewa yan bindiga makami idan sun dawo daga kai hari.
Yan ta'adda
Samu kari