Yan ta'adda
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya nuna damuwa kan ƙaruwar sauya tunanin dalibai a manyan makarantu da ke Najeriya wurin amfani da su a ayyukan ta'addanci.
Wasu miyagun 'yan ta'adda sun kai harin ta'addanci a jihar Neja. 'Yan ta'addan sun hallaka 'yan banga 13 a wani kazamin hari karamar hukumar Mariga ta jihar.
Yan sanda sun kama ɗan bindigar ya kashe basarake bayan karɓar kudin fansa N8m. Basaraken baffan dan bindigar ne kuma an kama shi ne a jihar Gombe.
Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan wani dan kasuwa a jihar Ebonyi. Yan bindigar sun harbe dan kasuwar tare da ƙona gawarsa a cikin gidansa.
Gwamnatin Najeriya ta nuna amincewa da yin haɗaka da Saudiyya domin yakar yan ta'adda. Ministan tsaro ya ce za su goyi bayan gudummawar Saudiya a kan tsaro.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Imo, sun samu nasarar dakile wani harin 'yan ta'addan kungiyar IPOB/ESN. Jami'an tsaron sun sheke mutum daya da kwato makamai.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa bangaren shari'a na da rawar takawa wajen magance matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a Najeriya.
Rundunar sojin Najeriya ta saki wuta kan Boko Haram suna tsaka da wani taro a Borno. Sojojin sun kashe mayakan Boko Haram da dama bayan kai musu farmaki.
Sheikh Yusuf Musa Assadus Sunnah ya ba gwamnoni shawara kan yadda za a kawo karshen rashin tsaro na ta'addanci inda ya ce ya kamata a soke yan sa-kai.
Yan ta'adda
Samu kari