Yan ta'adda
'Yan bindiga sun kashe mutum 50 a Katsina da Kwara; mutum 20 sun mutu a Faskari, 10 kuma a Kaiama. An kona gidaje da motoci a hare-haren da aka kai makon nan.
'Yan bindiga kusan 200 sun kashe mutum fiye da 35 a Woro, Jihar Kwara; sun kona fadar Sarki da shaguna yayin da har yanzu ba a san inda basaraken yake ba.
'Yan bindiga sun kashe mutum 10 tare da ƙona gidaje a garuruwan Woro da Nuku dake Jihar Kwara a ranar Talata; Gwamna Abdulrazaq ya yi Allah-wadai da harin.
Sama da mutane 6,000 ne suka tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren 'yan bindiga a garuruwan masarautar Pindiga, jihar Gombe; an tabbatar da mutuwar mutane 3.
Kungiyar ta'addanci ta ISIL ta dauki nayin kai hari kasar Nijar a akon da ya wuce. kungiyar ta saki bidiyon da ta yi magana da Hausa, Kanuri da Larabci a Nijar.
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISWAP ta nada sabon kwamanda mai suna Abu Khalifa baya sojojin Najeriya sun kashe kwamandan kungiyar mai suna Julaibib a daji.
Rundunar sojin Najeriya ta yi kazamin artabu da 'yan bindiga sama da 100 a dajin Zamfara. An hallaka 'yan bindiga da dama ciki harda Gwaska Dan Karami.
Gwamna Francis Nwifuru na Ebonyi ya rufe makarantu a Amasiri bayan harin da ya yi sanadin kisan mutane hudu, yana tabbatar da doka da oda a yankin.
Amurka ta gargaɗi ƴan ƙasarta kan ziyartar jihohin Najeriya 18 saboda garkuwa da ta'addanci; ta bayyana Najeriya a matsayin wurin da ke da babban haɗari a 2026.
Yan ta'adda
Samu kari