Yan ta'adda
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce biyan kudin fansa domin karbo sarkin Gobir daga hannun 'yan bindiga ya sabawa dokar yaki da ta'addanci ta Najeriya da aka kirkira a 2023
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda ya yi umarnin yin luguden wuta ga yan bindiga na kwanaki 30. Ya kuma bukaci hadin kan al'umma wajen yakar yan bindiga.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar kasashen Musulmi su fara daukar matakin kawo ƙarshen ta'addancin Isra'ila a kasar Falasɗin.
Rundunar yan sanda ta bayyana yadda yan bindiga suka harbe dan sarki a jihar Legas da tsakar rana. An gano cewa yana tafiya a motarsa aka tsayar da shi.
A wannan labarin za ku ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta sha alwashin tabbatar da an dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a sassan kasar nan.
Wasu ‘yan ta'adda da ba a san ko su wanene ba ne sun kai wa kwamishinan muhalli na jihar Oyo, Honarabul Mogbanjubola Olawale Jagaban hari a ranar Litinin.
Wani rahoto ya nuna yadda 'yan bindigar Najeriya suka fara amfani da manhajar TikTok suna tallata ayyuk ansu. Mun tattaro kasashen da aka haramta manhajar.
Dakarun sojohin Najeriya sun samu nasara kan miyagun 'yan ta'addan da ke aikata ta'addanci a jihar Kaduna. Sojojin sun kwato makamai masu tarin yawa.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Ibrahim Pantami, ya yi magana kan hanyar kawo karshen 'yan bindiga da sauran matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Yan ta'adda
Samu kari