Yan ta'adda
Tsohon dan sanda ya fallasa dalilin gaza kama yan bindiga masu amfani da wayar tarho domin kira a kawo musu kudin fansa. Ya ce yan siyasa ne suka jawo lamarin.
A wannan rahoton za ku ji cewa wasu masu garkuwa da mutane sun sake tafka rashin imani inda su ka kashe matashin mai shekaru 19, Anas Zubairu bayan karbar N17m.
Mataimakin gwamnan Yobe, Idi Barde Gubana zai jagoranci jami’an gwamnati zuwa jana’izar mutanen 37 da 'yan ta'adda suka kashe a Yobe. Sojoji suka kwaso gawarwakin.
Gwamnonin Arewa sun fitar da matsaya kan matsalar tasro domin kawo karshen yan bindiga da suka addabi yankin. Gwamna Inuwa Yahaya ne ya yi bayani.`
Wasu ƴan bindiga da ake zargin fulani ne suka raunata mutane da dama yayin da suka kai farmaki kan matafiya a jihar Kogi ranarLahadi da tsakar rana, sun sace kaya.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai mummunan hari a jihar Yobe. Miyagun masu dauke da makamai sun hallaka mutane masu yawa tare da kona shaguna.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta fito ta yi magana kan ikirarin da 'yan bindiga suka yi na kwace motoci masu sulke na dakarun sojojin Najeriya a jihar Zamfara.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kasurgumin shugabammn 'yan ta'adda a jihar Kaduna. Sojojin sun sheke mayaka biyar.
Yayin da aka yada bidiyon tawagar Bello Turji suna kona motocin sojoji, malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya yi magana kan yadda rashin tsaro ya yi katutu.
Yan ta'adda
Samu kari