Yan ta'adda
Kauyuka da dama a karamar hukumar Alkaleri da suka hada da Gwamna, Yalo, Digare, Garin Mansur sun koma gudun hijira Gombe da wasu jihohin Najeriya saboda hare-hare.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya roki gwamnatin tarayya ta kara karfafa yaki da ‘yan bindiga, yayin da mutane dubun-dubu suka tsere zuwa Gombe bayan hare-hare.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari karamar hukumar Rabah ta jihar Sokoto. An bayyana cewa wasu daga cikin matan da aka kama na da ciki wasu na shayarwa.
A labarin nan za a ji cewa gwamna Bala Muhammad ya hango girman matsalar tsaro a Bauchi ya nemi daukin gaggawa daga gwamnatin tarayya domin dakile matsalar.
'Yan Najeriya sun yi Allah wadai da kisan da aka yi wa masu sallar tarawihi a masallaci jihar Kebbi. Bashir Ahmad ya yi Allah wadai da hari a masallacin.
Mayakan kungiyar Lakurawa sun kai harin rashin imani yayin da mutane ke tsakiyar sallar tarawihi a garin Dadin Kowa da ke karamar hukumar Maiyama a Kebbi.
Rundunar sojin Najeriya da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun gwabza fada da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, an kashe 'yan ta'adda takwas.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai wani harin ta'addanci a jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kona gidaje tare da hallaka rayukan wasu mutane.
’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Dutsin Dan Ajiya a Anka, Zamfara, inda suka kashe kusan mutum 50 tare da ƙona mafi yawan gidaje da rumbunan hatsi.
Yan ta'adda
Samu kari