Yan ta'adda
Hukumar masallacin Malam Bako a Maiduguri ta karyata rahoton dasa bam. Rundunar 'yan sanda ta gargaɗi jama'a kan yaɗa labaran ƙarya a jihar Borno.
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojojin Najeriya a jihar Borno, wadanda suka jawo asarar rayukan kwamandoji.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai wani harin ta'addanci a jihar Borno. Harin na 'yan ta'addan ya jawo an hallaka kwamandan rundunar sojoji.
Kungiyar Boko Haram ta mamaye garin Ngoshe a jihar Borno, ta sace mata 100 tare da kashe sojoji. Rundunar soji ta kashe fiye da ƴan ta'adda 50 ta sama.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta bayyana matukar takaici da rasuwar wasu daga cikin jaruman sojoji da suka rasu a faratawa da yan ta'adda.
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 45 a Danmusa, Katsina bayan gumurzu mai zafi. Daga cikin su akwai fitaccen jagoran ‘yan bindiga Kachallah Alti
'Yan daba sun kai wa Amaechi hari a Ubima tare da ƙona ofishin ADC. Tsohon ministan ya buƙaci jami'an tsaro su kamo maharan su hukunta su cikin gaggawa.
Jakadan Isra'ila ya yi gargaɗin cewa Iran na tallafa wa kungiyoyin ta'addanci a Najeriya. Isra'ila ta bayyana shirinta na tallafa wa Najeriya wajen yaƙar ta'addanci.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai wani harin ta'addanci a jihar Borno. Tsagerun 'yan ta'addan sun yi awon gaba da daruruwan mutane da suka hada da mata da yara.
Yan ta'adda
Samu kari