Yan ta'adda
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake zargin 'yan kungiyar Boko Haram ne sun sake kai hari a jihar Neja. 'Yan ta'addan sun kai sabon harin ne a karamar hukumar Shiroro.
Ambaliyar ruwa a Maiduguri ta kashe yan Boko Haram sama da 100 a dajin Sambisa. An ruwaito cewa ambaliyar ta haura maboyar Boko Haram ne yayin da suke barci.
A wannan labarin, za ku ji gwamna Umaru Dikko Radda ya bayyana cewa jiharsa ta Katsina ba ta da isassun jami'an tsaro ko makaman da za a yaki ta'addanci.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindigar da suka sace wani mai neman takarar kujerar kansila a Kaduna sun nemi nemi Naira miliyan 20 da babura 2 matsayin kudin fansa
Dan ta'adda mai garkuwa da mutane, Bello Turji ya saka harajin N30m a garin Moriki a Zamfara. Turji ya yi garkuwa da yan siyasa 15 a Moriki inda yake son kai hari
Malamin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Bello Yabo ya karyata rade-radin cewa yan bindiga sun yi garkuwa da shi da kuma cewa hukumar DSS ta cafke shi.
A wannan rahoton, shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya bayyana takaicin yadda yan bindiga su ka sace wasu ma'aikatan jinya a jihar Kaduna.
Yayin ake zargin Bello Matawalle da hannu a ta'addanci, gamayyar malaman Musulunci daga Arewacin Najeriya sun goyi bayan yaki da ta'addanci na gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya amince da ba mutane izinin mallakar bindiga domin yakar yan ta'adda. Mutanen Arewa za su mallaki bindiga domin kare kansu.
Yan ta'adda
Samu kari