Yan ta'adda
A labarin nan, za a ji tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya dura a kan Bola Tinubu bayan ziyarar da ya kai ga mutanen da aka hallaka a Jos.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Sarkin gargajiya na Ishinkwo, Eze Josephat Ikegwu, a jihar Ebonyi bayan sun kai hari gidansa da dare, lamarin ya girgiza al’umma.
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam ta sanar da cewa an kashe Musulmi 4 a wani hari da aka kai Rukuba a Filato yayi da har yanzu ba a san ina Musulmi 10 suke ba.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya soki hare-haren da aka kai wa Kiristoci a Jos, ya bukaci Najeriya ta ƙarfafa tsaro domin kare rayukan al'umma.
'Yan Najeriya sun fara tambayoyi game da wani dan Amurka mai suna Alex Birbir da ke yawo a kauyukan Najeriya musamman bayan kai hari jihar Filato.
Gwamnatin jihar Filato ta saka dokar hana fita ta sa'o'i 48 a garin Jos biyo bayan harin 'yan bindiga da ya lakume rayukan mutane a yankin Agwan Rukuba.
Kungiyar ISWAP ta tabbatar da mutuwar babban mambanta da ake kira, Abu Yahya Al-Muhajir, tana mai bayyana hakan a matsayin babbar asara da ta yi.
An fito da bayanai kan dabarun da mayakan Boko Haram suka yi wajen tayar da bama-bamai a harin kunar bakin wake a jihar Borno a watan Ramadan ana azumi.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi maertani kan karyata jita-jitar da ake yadawa cewa dakarunta na nuna sassauci ga ‘yan ta’adda fiye da wadanda suka zalunta.
Yan ta'adda
Samu kari